Mayu
Appearance
Mayu | |
---|---|
watan kalanda | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | month of the Gregorian calendar (en) |
Bangare na | Julian calendar (en) , Gregorian calendar (en) da Swedish calendar (en) |
Name (en) | мая, maja, Aymuray killa, Þrimilcemonðes da května |
Suna saboda | Magtymguly Pyragy, Maius (en) da fure |
Mabiyi | Afrilu |
Ta biyo baya | Yuni |
Mayu shine wata na biyar a cikin jerin watannin bature na ƙirgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Yuni.